****Duniya rana biyu ce. Ta farko taka ce, ta biyu ta dan uwanka. A ranarka kada ka yi rowa. A ranar dan uwanka kada ka yi raki.
****Yarda da kai ba girman kai ba ne. Kuskure daya ba ya nuna mai mugunta. Girma ba a babbar riga yake ba. Mai girma shi ne wanda ake so, kuma ake samun alheri a wurin sa.
****Kada ka raina kanka don wani ya fi ka iyawa. Koma wani fanni ka nemi taka kwarewa. Kowa da irin hikimar da Allah ya ba shi.
****Sarki abin girmamawa ne a garin sa. Malami abin girmamawa ne a garin kowa.
****Babbar bishiya ta fi ba da inwa fiye da yadda take ba da 'ya' ya.
Wannan website mun bude shi ne dan watsa duk abinda muka san insha Allahu zai anfani al'umma.
Ads
Saturday, 8 June 2019
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
FA'IDODIN ALBASA ************************ Da Sunan Allah mai sadar da rahama zuwa ga bayinsa, Salati da aminci su tabbata bisa Fiyayye...
-
Duk mai amfani da wayar android, ya kwan da sanin kwasar MB balle kudi, wanda 10MB bata isar mai android yin facebook na 6hrs. Cin MB androi...
-
5 Ways You Can Prevent Malaria By RelianceHMO Tip Image Today is World Malaria Day! Malaria is a major public health concern in Africa ...
-
TOMATOES!!!!!!!!!!!!!!!! 🍅A teacher asked her students to bring some tomatoes in a plastic bag to school. 🍅Each tomato was to be given ...
No comments:
Post a Comment